An fara kama yan tiktok din da sukeyin rawar iskanci a wakar Daidai ta murja Ibrahim kunya

An fara kama yan tiktok din da sukeyin rawar iskanci a wakar Daidai ta murja Ibrahim kunya
Wannan abin yayi daidai sosai saboda idan aka bari ba’a san inda abin zai kaiba dan haka hukumar hisba ta jihar Kano taga dacewa ta kama duk wata mace wacce ta hau Social media tana wannan rawar wacce zata iya shafar tarbiyyar yara
Shiyasa wannan hukumar tayi iya bakin kokarinta dan ganin ta hana wannan abubuwan da su cigaba da faruwa saboda hakan zai iya batawa wasu yaran da suke gida tarbiya
Wakar dai murja kunya itace wacce ta rera wannan wakar wacce dan a kwanakin baya mun kawo muku yadda mr 442 ya koya mata waka shine yanzu ta kware tunda gashi waΖoΖinta sun fara bazuwa a gari
Sai dai tazo da wani salo wanda take janyowa kanta zagi daga wajen mutanen saboda yanayin wakar ta mararsa kunya ce shi yasa ma wannan hukumar ta dauki mataki akanta