Tofa ku kalli video yadda wasu jaruman kannywood sukayi wata gasa abin sha’awa

Tofa ku kalli video yadda wasu jaruman kannywood sukayi wata gasa abin sha’awa
Duk wani sabon jarumi a kannywood yasan wa’yannan jaruman gida biyu iyayen gidansa ne saboda yadda suke da gogewa a wannan Masana’anta shi yasa kowanne jarumi yake girmama masu kuma suma sun rike mutuncinsu Masha Allah
Shi yasa lokaci zuwa lokaci ake wani abu wanda zai kara musu kima da daraja a idon muaten wanda mukayi kokayin kawo muku wani biki wanda wannan jaruman suka je wanda kuma suma gabatar da wani wasa
Shine muke so ku kalli wannan video domin tantance wanda yafi birgeku acikinsu saboda duka sunyi bajnta wanda kowa ya nuna kwarewa da gogewa
Banda son Kai indai rawa ne kowa yasan sani Danja ya gama kwarewa babu hadi tsakaninsa da Sarki Ali Nuhu sai dai kuma komai kan iya chanjawa