Alhamdulillah yadda aka bayyana mama Daso ta samu kyaututtukan kudi daga wajen yan kannywood

Alhamdulillah yadda aka bayyana mama Daso ta samu kyaututtukan kudi daga wajen yan kannywood
Jaruma dawo itama da biya allonta inda ta fito take bayyana wasu abubuwan wanda duk wan da yaji wannan abin yasan jaruma tana nufi maula ne amma saboda girman ta yada akayi mata kara sai kuma gashi daga baya da abin ya fito fili kowa ya gane gundarin me take nufi
Bazamu cukaku da surutu ba zamu kawo muku cikakken video wanda ake bawa wannan jaruman kudade wanda yan uwanta jarumai suka bata
Bayan kowa yasan wannan jarumar itama badaga nan ba indai wajen kudi ne tana daga cikin manyan jarumai wanda suke da kudi kafin da a kwanakin baya mun kawo muku yadda ta bude sabon wajen party wanda ansan irin kudin da ake samu a irin wannan wajen
Yanzu dai gashi yadda aka Bata wasu makudan kudade kuma tayi godiya saida Babu tabbacin cewa anyine domin nishadi ko kuma saboda Allah