Labaran Duniya
Innalillahi!! Kalli Video Yadda Katon Maciji Ya Hadiye Jaririn Dan Zaki ππππ

Assalamualaikum warahamatullah wabarkatuhu barkan ku da sake kasancewa damu a cikin wani sabon video
Duk da cewa zaki shine sarki a duniyar dabbobi daji da kuma manyan dabbobi gari
Read Also
Innalillahi!! Kalli Video Yadda Zaki Yayiwa Jakin daji Mugun Kisah πππππππ
Amma duk da haka akwai wasu halittu da Zaki yake matukar tsoron su a duk lokacin da yayi ido hudu dasu
Allah ya bawa Maciji karfin da zai iya farmakar Zaki Kuma ya kwana lafiya ba tare da shakka ba