Labaran Kannywood

Kalli kayatattun hotunan jaruma Rahama sadau tare da wani fitaccen jarumi a kasar india

Kalli kayatattun hotunan jaruma Rahama sadau tare da wani fitaccen jarumi a kasar india

 

Read Also

Jarumar kannywood Rahama sadau ta zama jaruma mafi shahara acikin jarumai mata na kannywood yayin da wasu ma suke cewa har cikin mazan ma wannan jarumar babu kamar ta saboda ta haka matakin daba kowanne jarumi ne ya taka ba

Yayinda wasu suke cewa wannan jarumar tabar kasar India ma’ana ta daina fitowa acikin Film saiga wasu sababbin hotuna suna yawo na jarumar wanda suke tsaka da aiki da wani fitaccen jarumi a kasar India

Bayyanar wannan video ya kara firgita wa’yanda suke mata Hassada wanda suka kara tabbatar da cewa tayi musu ni’ima sai dai kawai su sallama domin Allah yayi ikonsa akanta

 

Sai dai duk da ganin wannan hoton yasa wasu suna ganin kamar irin tsofaffin hotuna ne na baya yasa hakan yasa wasu basu yarda ba

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button