Labaran Kannywood

Kalli yadda sabuwar wakar ado gwanja mai suna Luwai ta rikita tiktok

Kalli yadda sabuwar wakar ado gwanja mai suna Luwai ta rikita tiktok

Da alama wannan mawakin zai kara janyowa kansa matsala daga wajen jami’ an tsoro domin anga yadda suka kaya da yan hisba a wancen karan da yayi wata sabuwar waka mai suna warr a wannan wakar ya karvi kalubale sosai saboda zargin bata tarbiyyar yara

Read Also

A wancen lokacin ma ya kara samun wata sabuwar wakar mai suna chass wanda bayan ta samu warr shims hakan ba karamin taba masa career yayina saboda kowa yasan garin Kano garin tarbiya ne da kuma riko da addini

Sai kuma yanzu bayan komai ya lafa ya kara sakin wata sabuwar wakar ita kuma mai suna Luwai wanda koya yaji wannan wakar yasan akwai batsa acikin

 

Yanzu yan matan tiktok sun fara hawa wannan wakar suna wata rawa ta rashin kunya

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button