Labaran Kannywood

Mawakin kannywood Dauda kahutu rarara ya kara rabawa mawakan Katsina motoci abin birgewa

Mawakin kannywood Dauda kahutu rarara ya kara rabawa mawakan Katsina motoci abin birgewa

 

Read Also

Wannan mawakin dai yana shan suka kuma duk da haka yana kara dagewa wajen ganin ya rabawa yan uwansa mawaka motoci da kuma makudan kudade wannan yasa wasu suke yaba masa wasu kuma suke zaginsa

Sai dai shi kuma wannan mawakin yana cewa indai bai taimakawa yan uwansa motoci ba towa zai taimaka wannan yasa baya waiwaye ya kalli mutane kawai harkar gabansa yake

Mawakin yayi wannan rabon acikin wannan shekarar inda akayi kiyashin ya bayar da motoci sunkai guda dari shi kadai wanda a tarishin kasar Nigeria babu wani mawaki wanda ya fara hakan

Mawaka yanzu sun bayyana mawaki Rarara a matsayin wanda yake jansu ajiki kuma yake faranta musu dan haka suke kaunar wannan mawakin sosai

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button