Auren Haidar Da Ummi karama a cikin shirin Labarina kalli yadda abin ya kayatar

Auren Haidar Da Ummu karama a cikin shirin Labarina kalli yadda abin ya kayatar
Wannan shirin mai nisan zango yana matukar daukar hankalin masu kallo saboda irin abubuwan wanda akr acikin wannan shirin dole jama’a sun yarda cewa wannan mai shirya shirin yana amfani da basira sosai kuma yana kokari sosai
Dannarwar da ake acikin wannan shirin itace soyayya mai karfi ta fara karfi tsananin Ummi karama da kuma haidar sai kuma ga lukman ya dawo da soyayya wannan yasa wannan jarumar itama ta shiga tsaka mai wuya kamar yadda sumayya ta shiga
Shin kuna ganin wannan rashin lafiyar da lukman ya fara zata iya zama ajalinsa Allah dai yasa hakan shine yafi masa alheri amma dai wannan bikin ya bayar da gudummawa wajen kara masa rashin lafiya
Yanzu dai gashi mun kawo muku kadan daga cikin yadda take wakana acikin shiri nagaba