Labaran Kannywood

Innanillahi yanzu Yanzu jaruma Rahama sadau tayi mummunan martanin akan masu yada wani video akanta

Innanillahi yanzu Yanzu jaruma Rahama sadau tayi mummunan martanin akan masu yada wani video akanta

 

Read Also

Irin wannan Abubuwan da ba bakon abu bane a wajen wannan jarumar indai a fadi magana akanta ne ta ta fito tayi martani wannan jarumar ta kware akan wannan abin wani abun kuma sharri aka yi mata wani kuma gaskiya aka fada

 

Jarumar ta fito acikin wani sabon shiri na yan kudancen wannan kasar wanda acikin wannan video ake ganin kamar tayi wasu abubuwa na rashin kunya aciki hakan yasa mutane sukayi mara cha

Jarumar ta fara mayar da martani ga masu cewa iskanci tayi acikin wannan shirin wanda jarumar tace sam bata aikata wani abu wanda ya saba da addini ba kawai dai wasu ne suke mata kallon tayi abu na rashin da’a

Allah dai ya kyauta amma sakin wannan video yasa da yawa masoyan wannan jarumar sun daina ganin kimarta da kuma mutuncinta

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button