Labaran Kannywood

Jaruma Hadiza gabon ta bawa Safara’u tallafin dubu 500,000 hakan ya birge mutane

Jaruma Hadiza gabon ta bawa Safara’u tallafin dubu 500,000 hakan ya birge mutane

 

Read Also

Abinda wannan jarumar takeyi acikin kannywood babu wani jarumi ko jaruma da suke wannan abin saboda ita kadai ce a yanzu ta dauko wata hanya wacce zata magance matsalolin da suke damun kannywood sannan kuma ta sadaukar da lokacinta akan hakan

Tunda aka kama su mawaki mr 442 shikkenan wasu ke ganin kamar shiriya ta zowa jaruma safara’u domin sune suka daure mata gindi tun lokacin da tabar kannywood wanda itama daga bakinta anji cewa tabar wannan abinda da yakeyi da mawakin

Hakan yasa jaruma Hadiza gabon ta bata kyauta makudan kudade wanda zata ja jari domin daina zaman banza da kuma wasu abubuwa wanda basu dacewa da suke zubar mata da kima a matsayin ta na ya mace

Wanna abinda jaruma Hadiza gabon tayi yasa an kara ganin mutuncinta da kimarta domin hakan kamar sadaukarwa ne

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button