Masha Allah Bikin karin shekara na Haidar dan gidan Adam a zango ya bawa mutane mamaki kuma ya kayatar

Bikin karin shekara na Haidar dan gidan Adam a zango ya bawa mutane mamaki kuma ya kayatar
Wa’yannan jaruman yanzu sun fito da wani sabon tsari wanda wannan tsarin yakan taimaka wajen sanin iyalinsu inda wasu ke ganin hakan yayi daidai wasu kuma suke kushe hakan saidai kowa da irin yadda ya kalli abin
Amma dai tunda akewa yara bikin karin shekara a wannan Masana’anta ba’a taba yin wanda yakai na wannan yarin ba kodan mahaifinsa ya kasance shahararre a wannan Masana’anta
Haidar din wanda shine da na fari a wajen jarumi Adam a zango wanda a Ζalla wannan yarin yakai kusan shekara goma sha biyar wannan ba karamar nasara bace a wajen wannan jarumin
Muna masa fatan alheri Allah yakara shekaru masu amfani Allah ya karawa Rayuwa albarka Amin Happy birthday