Bayan mutuwar jarumin kannywood Awarwasa wani malami yayi wata magana akansa

Bayan mutuwar jarumin kannywood Awarwasa wani malami yayi wata magana akansa
An samu wani malami wanda ya fadi wata magana akan wannan jarumin wanda Allah ya karbi ransa acikin Ranar Litinin wanda wannan malamin abinda ya fada gaba daya baiyi kama da dabi’un musulunci ba kuma a haka yana ikirarin cewa shi malami
Wanda abinda wannan malamin yace bazamu iya fada muku ba saidai ku biyomi acikin wannan bidiyon da zamu dora muku wanda aciki zakuji gaba daya abinda yace akan marigayi Awarwasa wanda muke fata Allah yayi masa rahama Amin
Bayan wannan maganar da malamin yayi yan kannywood da yawa sunyi masa raddi Bama iya jarumai ba hatta yan tiktok da sauran al’umma na gari sunji zafin abinda wannan malamin yace wanda aka fara mayar masa da martani dai-dai da abinda yace
Mudai fatanmu shine Allah yasa mu cika da imani shima daya rigamu gidan gaskiya Allah yasa ya huta yasa kuma yana aljanna amin