Jarumar kannywood Nafisa Abdullahi tayi shagalin Birthday din da ba’a taba yiba a kannywood

Jarumar kannywood Nafisa Abdullahi tayi shagalin Birthday din da ba’a taba yiba a kannywood
Jarumar kannywood wacce kukafi sani da suna Nafisa Abdullahi ta gabatar da wani kayataccen bikin Birthday Wanda Wannan bikin yayi matuƙar daukar hankalin mutane masoya da makiya
Jarumar tace itama wannan shagalin yayi matuƙar daukar hankalinta dan haka take gani bawai a iya kannywood ba hatta a gari ba’a taba bikin karin shekara wanda yakai wannan kyau ba da kuma kashe kudi da tsari
Sai dai wasu na ganin kwata kwata bai kamata ta fadi haka ba domin ba a kanta aka fara irin wannan bikin karin shekarun ba anyi wanda yafi wannan dari bisa dari a baya amma babu wanda yace komai sai ita danta hada sannan bikin
Mudai muna ganin tunda muke kawo muku yadda ake gudanar da bikin Birthday babu wanda ya kayatar a kannywood kamar wannan