Kalli video cikin shigar birgewa da jaruman kannywood mata sukayi yayin goyon baya dan takarar gwabna a jam’iyyar apc

Kalli video cikin shigar birgewa da jaruman kannywood mata sukayi yayin goyon baya dan takarar gwabna jam’iyyar apc
Wannan abin da jaruman kannywood mata sukayi shine yake Tabbatar da cewa jaruman ga inda suka dosa ma’ana kowa yasan inda suka dosa wato gawuna kawai suke goyon baya ya lashe zabe mai zuwa
Amma yayin da wasu suke ganin kamar yin hakan ba karamin kuskure bane domin indai wannan gwabnatin bata samu nasara ba tofa zasu iya shiga tsaka mai wuya
Daga cikin manyan jarumai wannan suka goyi bayan wannan tafiyar akwai
Jaruma momee Gombe
Jaruma Khadijah Yobe
Jaruman suna da yawan gaske wanda suka nuna goyon baya ga wannan tafiyar ta gawuna
Mun dora muku cikakken video wanda zaku ganewa idonki wanda wa’yannan jaruman suka fito kansu da kwarkwata domin nuna mubayia ga gawuna