Labaran Duniya

Tirkashi!! Kalli Video Yadda Kura Take Cin Naman Zaki Tun Bai Mutu Bah

Assalamualaikum warahamatullah wabarkatuhu barkan ku da sake kasancewa damu a cikin wani sabon video

Idan har mutun bai Kalli wannan sabon video ba bazai taba yadda cewa anyiwa Zaki wannan aika aika bah

Kalli Video Yadda Mutanen Wani Kauye Suka Tsaya Kallon Yadda Maciji Yake Hadiye Kura

Kalli yadda kura take cin Naman Katon Zaki Kuma cikin kwanciyar hankali da Jin dadai

Muna fatan zakuji dadin kallon wannan sabon video ??????????

Video

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button