Labaran Kannywood

Anyi gasar nuna kadarori tsakanin jaruma Fati washa da jaruma Nafisa Abdullahi

Anyi gasar nuna kadarori tsakanin jaruma Fati washa da jaruma Nafisa Abdullahi

 

Read Also

Shin kuna ganin a cikin wannan jaruman wacce Jaruma ce tafi kudi dukda idan kuka kalli jaruma Nafisa Abdullahi ta riga jaruma Fati washa shigowa wannan Masana’antar amma kuma haka bashi yake nuna cewa tafita yawan dukiya da kadarori ba

 

Sai dai ko a kwanakin baya anaga yadda jaruma Nafisa Abdullahi tayi bikin karin shekara wanda kuma tunda ake kannywood ba’a taba samun wani jarumi ko jaruma wanda yayi irin wannan bikin ba kunga kenan hakan yana nuna cewa tayi gaba acikin jarumai mata

Jaruma Nafisa Abdullahi yanzu acikin kannywood babu wani jarumi ko jaruma wanda yake hawa mota mai tsada kamar ta wannan jarumar idan baku mantaba mun kawo muku kudin motar da ta siya

 

Sai gashi yanzu kuma takaddima ta barke ana ganin jaruman zasu iya goga kafada indai magana ake ta Naira ta cikin wannan video mun kawo muku jerin abubuwan da suka mallaka kunga kenan kune zakuyi alkalanci da kanku

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button