Bani da Aure mun rabu da mijina kafin na fara Film cewar jarumar da ake zargin tana da aure

Bani da Aure mun rabu da mijina kafin na fara Film cewar jarumar da ake zargin tana da aure
Da farko mutane sun fara maganganu akan wannan jarumar kafin jin ta bakinta saboda yadda ake ganin kamar harkar ta daukar hanayar lalacewa ace a garin musulmi mace me aure amma ta fito tana shirin Film wannan ya zama cin fuska ga addinin musulunci gaba daya
Sai gashi bayan lokaci kankani ta fito ta magantu inda ta bayyana gaskiyar abinda wanda ta nuna cewa itafa sun rabuda mujinta kafin ta fara shirin Film dan haka wannan maganar gaba daya babu ita
Jarumar itace ta cikin shirin mai nisan zango na Amaryar tiktok wanda shirin yanzu babu kamar sa yana da farin jini sosai dan haka ma ake ganin kamar da ace maganar gaskiya ce da abin zai iya shafar shirin gaba daya
Allah dai ya kayuta Amma dai yanzu hankalin mutane ya kwanta kowa ya fahimci inda aka dosa