Labaran Kannywood

Gaskiyar magana akan Auren jaruma Fati washa cewa zatayi wuff da wani saurayi

Gaskiyar magana akan Auren jaruma Fati washa cewa zatayi wuff da wani saurayi

 

Read Also

Abinda ake ta yayi kenan sai kawai wasu su hada hoto su dauko jaruma da wani saurayin sai suce ai aure zasuyi bayan kuma sam ba haka bane wanda kowa yasan babu wannan maganar a wannan karanma an kara hada hoton jaruma fati washa da wani saurayi wanda akace aure zasuyi

Sai dai munyi kokarin Nemo muku gaskiyar wannan labarin wanda muka tabbatar da cewa babu wannan zancen kuma zakuji daga bakin wannan shahararriyar jarumar wanda ta karyata hakan da bakinta

Inda tace wannan shiga da tayi mai kama data amarya tayitane a lokacin bikin sallah kuma wannan saurayi da ake tunanin shine angon dan uwamtane wanda yake matsayin Kani a gunta

Todai jama’a kunji yadda ta kaya tsakaninmu da wannan jarumar dan haka kuyi watsi da labarin dake yawo na cewa jaruma fati washa zatayi aure

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button