Tofa jarumar tiktok murja kunya ta samu kyauta ta kece raini harda daloli

Tofa jarumar tiktok murja kunya ta samu kyauta ta kece raini harda daloli
Jarumar murja a Kullum likafa kara cigaba take yanzu ku kalli kuga yadda ake samun kudi da wannan tiktok din duk da wasu naganin kamar duka zancene babu wani kudi da ake samu akwai itama samu tayi amma bayan ita babu wanda zai daga hannu yace yau ya samu kudi
Jarumar tayi bayani yadda akai ta samu wannan kudin daba kowa yake iya samu ba sai mai rabo sosai yayinda tace yayi video live a tiktok wanda ta samu mabiya masu kallo akalla kusan duba goma sha uku wannan shine yasa su kamfanin sukayi mata wannan kyautar
Wannan abin Alfahari ne ace yauga wani dan asalin Nigeria tunda aka fara wannan abin shine daya tilo wanda ya fara samun kudi kamar haka
Munyi mata mura mutane ma da dama sunyi mata mutane yayinda wasu kuma suke bakin ciki da wannan abin daman ba’a rasa masu yin hakan