Innanillahi wa’inna i’laihir raji’un Jarumar kannywood zarah Diamoung ta karyata labarin da ake cewa tayi hadatsarin mota

Innanillahi wa’inna i’laihir raji’un Jarumar kannywood zarah Diamoung ta karyata labarin da ake cewa tayi hadatsarin mota
Shikkenan ta faru ta kare jarumar da kanta ta fito ta ƙaryata labarin da ake haɗawa cewa ta samu hatsarin mota a hanyarta ta zuwa kasarta wato ƙasar Niger inda ta nuna kwata kwata wannan labarin bashi da tushe balle Makama sanan ta roki mutane suyi watsa da wannan labarin
Da farko al’umma kusan duka sun yarda wannan labarin dake cewa jarumar ta samu accident sai dai kuma yanzu bayyanar wannan sabon labarin yasa al’umma sunyi watsi da wancen
Idan baku mantaba wannan bawai wani sabon abu bane domin zaiyi wahala ka samu jarumi ko jaruma wanda ba’a taba yiwa irin wannan sharrin Ba al’ada ce ta mutane duk wanda ya shahara sai kaji an kirkiri wani abun
Ba karamin dadi masoya wannan jarumar sukaji ba lokaci da suka
Ji cewa tana raye babu abinda ya same ta