Labaran Kannywood
Jaruman kannywood 6 mata da Adam a Zango yayi soyayya dasu wanda bai samu ya Aure suba

Jaruman kannywood 6 mata da Adam a Zango yayi soyayya dasu yaki Aurensu
Jarumin dai shima da bakinsa ya fadi cewa yayi aure da yawa kuma basa daukar lokaci da yawa da matan suke rabuwa wanda kuma maganar soyayya duk wani saurayi yana yawan soyayya da yan mata dan haka ba wani abu bane
Jaruman da Adam a Zango yayi soyayya dasu acikin kannywood batare da ya aurensu sune kamar haka
Jaruma Nafisa Abdullahi
Jaruma fati washa
Jaruma Rahama sadau
Jaruma A’isha tsamiya
Jaruma Ummu rahab
Duka wa’yannan jaruman adam a zango yayi Soyayya dasu a shekarun baya wanda kuma daga baya bai samu ya aurensu ba