Labaran Kannywood

Tofa ga jarumi sani Danja ga kuma tsohuwar matarsa mansura isah a wajen zabe abin birgewa

Tofa ga jarumi sani Danja ga kuma tsohuwar matarsa mansura isah a wajen zabe abin birgewa

 

Mata da mijin da suka rabu kusan shekara fiye da daya yau Allah ya hadasu a waje kada kuri’a ta babban zabe na shugaban kasa na cikin shekarar da muke ciki mutane sunji dadin wannan Haduwar domin su Tabbatar da wacce irin alaka suke ciki yanzu bayan rabuwar tasu

 

Jarumin kowa yasan dan wacce jami’ya ne inda ya kasance daya daga cikin yan darikar Kwankwasiya wanda ita kuwa ake tunanin tana goyon bayan tunubi

 

Haduwar tasu ta kayatar sosai duk wanda yagani yace wayannan basu taba samun sabani ba amma kuma ciki ikon Allah sai hadu sun gaisa tare da mutunta juna

 

Sani Danja ginshiki ne daga cikin jaruman kannywood maza wanda yake cigaba da shirin Film inda ya kara yin suna a wani shiri mai suna gidan danja

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button