Labaran Duniya
Innalliahi!! Kalli Video Yadda Ƙatuwar Damisa Ta Kaiwa Wani Hari ????????????????

Wani Matashi dayake gina inda zai zauna a cikin daji ya hadu da abin mamaki kwai da gaske
Assalamualaikum warahamatullahi wabarkatuhu Munzo muku da wani sabon video mai ban mamaki
Wata ƙatuwar Damisa sace ta kaina sa hari a lokacin da yake tsaka da gina bukka da zai zauna
Muna fatan zakuji dadin kallon wannan sabon video da muka zo muku dashi kwarai da gaske