Labaran Kannywood

Ya salam kalli video yadda aka bayyana rasuwar jarumar kannywood Allah Sarki

Ya salam kalli video yadda aka bayyana rasuwar jarumar kannywood Allah Sarki

 

Allah Jaruma zarah kenan wacce kukafi sani da zarah Diamoung tayi suna sosai a kannywood kuma har yanzu tana taka rawar gani sosai acikin wannan Masana’antar

Sai dai kuma dabi’ar mutane ce da zarar sunga wani abu akanka duniya ta saka maka ido shikkenan sai mutune su fara yada karya akanka da wasu bakaken maganganu mararsa dadi wanda labari ya fara yawa a gari cewa Allah yayi mata rasuwa

 

Sai dai Labarin gaskiya shine wannan jarumar tana raye cikin aminci da kwanciyar hankali babu wani abu wanda ya sameta dan haka tayi kira da ayi watsi da wannan labarin

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button