Labaran Kannywood

Allah Sarki kalli video jaruma Aina’ u ade kuji yadda yake caccakar matan kannywood masu zaginta

Allah Sarki kalli video jaruma Aina’ u ade kuji yadda yake caccakar matan kannywood masu zaginta

 

Duk wanda yasan wannan jarumar kida acikin Film tafi fitowa inda ake fada ko kuma tashin hankali shi yasa a wannan lokacin ta fito a sifar da mutane sukasanta domin ta aika da sako yaje da wuri

 

Irin wannan rigimar Acikin kannywood bata dadewa sai anyi wannan rigimar kuma lokaci zuwa lokaci sai anyi kaca kaca musamman daga cikin jarumai mata sune sukafi yawan fada da junansu

 

Wannna Karan dai masu abin aka tabo dan haka babu sausautawa tun yanzu sun fara sanin sun tabo tsakiyar dodo

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button