Labaran Duniya
Innalliahi!! Kalli Video Yadda Katon Kada Ya Kashe Zaki A Ruwa ????????

Sau da dama kallon yadda dabbobi suke yin rayuwa yana ba kowa matukar mamaki sosai
Assalamualaikum warahamatullahi wabarkatuhu Munzo muku da wani sabon video mai ban mamaki kwarai
Kada shi ne mai mulki a cikin ruwa inda a hannu guda kuma zaki yake mulki a doron kasa
Muna fatan zakuji dadin kallon wannan sabon video mai ban mamaki