Labaran Duniya

Innalliahi!! Kalli Video Yadda Katon Maciji Ya Hadiye Saniya ????????????

Abun tausayi yadda wani katon maciji ya kanande wani dan maraki dan saniya a cikin daji inda wasu mutane suka zo don ceton rayuwar sa

 

A wanna bidiyon zaku daga yadda wani maciji ya kama wani dan saniya zai kashe shi ya rasa yadda zai kwace kan sa daga gurin wanna macijin shi kuma macijin ya ki sakin sa duk da wanna mutane da suke kokari ceton sa

 

Wanna abun ya faru ne a lokacin da wanna dan marakin yake kiwo shi kadai a cikin dajin sai dai kuma an sami rashin sa’a ya fada komar wani katon maciji inda fada ya kaure a tsakanin su har ya kai ya kama shi zai kashe shi abun tausayi

 

 

Wanna abu dama ya saba faruwa a cikin daji domin kuwa duk dabbobi masu cin nama idan suka fito kiwo haka ke faruwa duk inda suka hada ido da wani dabbar dawa sai su fara farautar ta har sai ta fada kan tarkon su to da zarar sa’a ta samu zasu kama ta su cinye ta

 

Wanna dai dan marakin Allah ya taimake shi a Kwai mutane a kusa da zasu taimake shi da sai dai wani ba shi ba amma kuma har yanzu Gashi sun kasa kwace shi daga gurin wanna kasar da ta kama shi abun dai babu kyauwun gani yadda take Shan wahala a gurin wanna macijin

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button