Labaran Kannywood
Jarimar kannywood A’isha Aliyu Tsamiya ta saki zafafen hotunanta ita da mijinta

Jarimar kannywood A’isha Aliyu Tsamiya ta saki zafafen hotunanta ita da mijinta
Hakika abinda ake fada Gaskiya ne cewa duk kannywood babu wata jaruma wacce takai ta kamun kai da hankali da kuma tarbiya sabida halin da ake ciki har yanzu babu wani abin kunya da wannan jarumar tayi duk sharrin mutane sun kasa fadar wani abu akan jarumar
Abinda yasa jarumar ta
Kara shiga zukatan mutane shine wannan auren da tayi shima yasa an kara ganinta da Mutunci sai son Barka ake mata
Allah ya bata zaman lafiya ita da me gidanta ya basu hakurin zama da juna ya kawo musu zuri’a dayyiba ya kade fitina acikin zamansu amin