Labaran Kannywood

Tirkashi gaskiya ba’a kyautawa A’isha humaira ba martanin sadiya Haruna

Tirkashi gaskiya ba’a kyautawa A’isha humaira ba martanin sadiya Haruna

 

Itama tsohuwar jaruma sayyada sadiya Haruna tayi martani mai zafi ga wa’yanda suka yiwa Aisah Humaira wannan abin a filin zabe inda tace wallahi duk wata yar kannywood data goyi bayan wannan abin dan kawai basa ra’ayi daya to bata kishin mace

 

Kowa yasa abinda ya faru da wannan jarumar yayin da taje Filin zabe wanda aka samu wasu matasa mararsa kishi sukayi mata halin rashin da’a wanda akayi Allah wadai da wannan abin tunda ta bayyana ra’ayinta akan zabe shikkenan wasu mutane suka kullaceta

 

Sayyada sadiya Haruna ta baiwa jarumar hakuri Sannan ta soki wa’yanda sukayi wannan abin kuma tace duk mutanen kirki baza suyiwa mace haka ba

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button