Labaran Kannywood

Wai A haka jaruman kannywood suke koyar da tarbiyya kalli video yadda wannan jarumar take danna ashar

Wai A haka jaruman kannywood suke koyar da tarbiyya kalli video yadda wannan jarumar take danna ashar

 

 

Duk da an Bata mata rai amma ko yan uwanta jarumai sunsan wannan abinda yar uwarsu tayi bata kyauta ba saboda babu abinda yake ragewa mutum kima da daraja sai ashar duk girman mutum indai yayi zagi a gabanka sai mutuncinsa ya ragu a idonka

 

Ita dai wannan jarumar ta fito ta bayyana ra’ayinta akan wani abu wanda kuma akayi mata ca dan kawai ta karkata inda mutane basu karkaba wanda wannan kuma kuskure ne babba haka

 

Hakika wannan abinda jarumar tayi datajarta da kuma kimarta sun zube a wajen mutane hatta jaruman kannywood sun soketa akan ashe dinnan da tayi

 

Mutane sun kara yi mata magana duk da ra’ayinta ta ta fada amma kuma haka yasa an dauki yan kannywood duka haka suke

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button