Labaran Duniya

Innalliahi!! Kalli Video Yadda Katon Maciji Ya Tare Hanya ????????????????????

Ku kalli yadda wani maciji ya kwanta a kan hanyar jirgin kasa inda yake wucewa amma Wanda kuma Gashi nan zai wuce amma shi kuwa wanna macijin ko a jikin sa ya zo ya kwanta abun sa
babu wani far gaba ko sannin nan ba gurin zaman sa bane

 

Wanna abu ya bawa mutane mamaki yadda wanna macijin ya fito daga cikin daji yazo kan hanyar jirgin kasa ya kwanciyar sa Wanda ko da ace hanyar mota ya kwanta za’ayi samun matsala bare kuma a kan hanyar jirgin kasa wanna abu lallai akwai abun mamaki

 

Shi dai jirgin kasa kowa ya san baya tsawon a inda na ma tsayar sa ba haka kuma idan aka ce za’a tsaida shi lallai zai Iya faruwa duk ma su kan su kamfanin baza su Iya tsaida shi ba domin sun san me zai faru don haka lallai wanna macijin yana da wahala yayi tsawon rai

 

 

Lallai wanna macijin yana kokari wasa da rayuwar sa domin kuwa lallai indai wanna jirgin yazo sai ya murkushe shi kuma da zarar ya ni ta Kansa lallai sai dai Labarin wani macijin ba wanna ba domin kuwa mutuwa zai yi take yanke zai sheka lashira domin gudun da suke ya baci

 

Abun mamaki yadda wanna macijin kamar an turo shi babu inda ya tsaya sai a kan babban titin jirgin kasa wanda kowanne lokaci yana wucewa ta gurin kuma ba daya ba ba biyu ba amma wanna macijin ya zabi kai kan sa ga halaka

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button