Ad thirds part
Labaran Duniya

Tirkashi!! Kalli Video Yadda Mota Take Tafiya Ba Taya A Jikin Ta ????????????????

To fah Ku kalli yadda wani sabon kamfani yayi sabuwar mota mara taya sai dai wasu zartuka sune a matsayin tayoyin motar wanna ko ya zata kasance a kan titi

 

Read Also

Wata sabuwa kowa dai ya san yadda mota take da tayoyi guda hudu kuma koda daya daga ciki ce ta sami matsala ba a jin dadin hawan motar amma sai ga wani kamfani ya kera tashi motar babu taya sai dai zarto a matsayin taya

 

Abun tambaya a nan shine ya zai kare idan ya hau kan titi kuma wanna zarton zai rinka yanka titi ne kuma hakan zai kawo lalacewar shi wanna titin ida taya tayi fyaci ma tana Iya lalata kan hanya balle kuma duka ma babu taya a jin wilin

 

 

In zai kana rayuwa babu abun da bazaka gani ba ko da yaushe zaka rinka ganin sabon abu na faruwa amma kuma wasu abubuwan bai da faida a yin su kwata kwata domin zasu zama musifa ko kuma cutuwa ga wasu abubuwa ma rayuwa

 

To amma fah yana da Kyau a ce ko wanne lokaci akwai abun da ya shigo sabon tsari ko mu ce bason samfuri Wanda ba a san sa ba domin ci gaban rayuwa sai dai kuma wasu abubuwa haduwar su kuma ita kan ta babu alfanu a cikin ta

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button