Labaran Kannywood
Tirkashi rikici tsakanin mawaki Ado gwanja da safiya Haruna Allah ya tsare

Tirkashi rikici tsakanin mawaki Ado gwanja da safiya Haruna Allah ya tsare
Kowa yasan sadiya Haruna dason fada wanda tsabar rigimarta ne yasa aka sallameta daga kannywood kuma har yanzu bata daina tsoma baki akan sha’anin kannywood ba wannan ba karamin kuskure bane
Sai dai a wannan karan ta tabo tsakiyar dodo saboda kowa yasan ado gwanja bakinsa yafi karfinsa shi yasa kowa yake shakkar gabashi saboda yasan meya tabowa kansa
Jarumar dai tayi magana ne akan sakin matarsa da mawakin yayi wanda yanzu haka suka dauki lokaci mai tsayi batare da yana da aure ba ita kuma taga rashin dacewar haka take masa fada
Kowa yanzu ya zuba ido domin jin martanin dazai biyo baya akan wannan maganar da sadiya Haruna ta fadawa ado gwanja