Labaran Kannywood

Tofa jarumar kannywood Rayya kwana casa’in ta shiga rigimar da babu ruwanta

Tofa jarumar kannywood Rayya kwana casa’in ta shiga rigimar da babu ruwanta

 

Jarumar kannywood Rayya itama da ake gabanta cewa bata Rigima da kowa a wannan karan ranta ya ɓaci inda ta fada cikin wata sabuwar Rigima da ake ganin kamar akwai wani abu a kasa kodai daman kiris take jira ko kuma bakin tane yake kyakkyayi Allah dai ya kyauta

 

Tun da jarumar suka samu sabani da malam Ali na cikin shirin kwana casa’in shikkenan jarumar ta zama yar kanta da daina tsoran shiga kowacce Rigima shi yasa daman ba haushe yace ka guji tabo wanda baya Rigima

 

Kar dai kuce wannan rigimar da yan kannywood ake yan tiktok ne suke amma wannan Jarumar ta tsoma baki

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button