Labaran Duniya
Innalliahi!! Kalli Video Yadda Katon Jegari Ya Kashe Mai Mota

Yadda wata halitta mai shegen girman gaske ta bayyana a cikin wani katon daji
Assalamualaikum warahamatullahi wabarkatuhu Munzo muku da wani sabon video mai ban mamaki kwarai da gaske
A cikin wannan sabon video zakuga abubuwan mamaki da kuma ban dariya hadi da tsoratarwa
Wannan babbar jegari yanada girma kuma yanada hatsari a rayuwar mutane