Labaran Kannywood
An nemi yin zina dani acikin watan azumin Ramadan cewar jaruma kyauta Dillaliya

An nemi yin zina dani acikin watan azumin Ramadan cewar jaruma kyauta Dillaliya
Read Also
Ikon Allah wannan maganar ta bawa mutane mamaki sasai yanzu daman akwai irin halin nan da azumi mutane suna neman sabon Allah jarumar ta bawa mutane mamaki kuma ta kara farin jini
Tace acikin watan azumi wasu suka nemi yin zina dani kuma inason yi amma tsoran Allah ya hanani aikatawa kamar yadda ta bayyana acikin wannan video
Tayi kira ga sauran mutane masu son shiga harkar zinace zinace dasu ji tsoron Allah domin aikata wannan abinda bakaramin matsala nace a duniya da Kuma lahira