Labaran Kannywood

Ku kalli hotuna da bidiyon jaruman India masu kama da wasu daga cikin jaruman kannywood

Ku kalli hotuna da bidiyon jaruman India masu kama da wasu daga cikin jaruman kannywood

 

Jarumai a kasar India sunyi kama da wasu daga cikin jaruman kannywood maza da kuma mawaka anga suna kama da wa’yannan jaruman na kasar India abin yayi matuƙar Dada mutane da kasa

Jarumin kannywood sarki Ali Nuhu anga hoton wani jarumi a kasar India wanda suke kama sosai kamar antaka kara an karya abin yayi matuƙar bawa mutane mamaki sosai

Sai mawaki Ado gwanja shima suna kama da wani jarumi a kasar India kamar tayi yawa sosai harma wasu naganin kamar shine

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button