Labaran Kannywood

Tofa wani Dj yasa wata amaraya kuka a ranar farin ciki saboda abinda ya fada akanta

Tofa wani Dj yasa wata amaraya kuka a ranar farin ciki saboda abinda ya fada akanta

Daman yanzu irin masu magana a wajen biki ba karamin dagawa amarya da ango hankali suke ba saboda abubuwan da suke fada akansu sai dai ita wanna amaryar abin nata yayi daban domin tayi kuka sosai kamar wacce akayiwa duka

Allah sarki duk wanda yaga wannan amaryar zata bashi tausayi sosai domin tayi kuka kala kala babu wanda zice ga takakememe abinda ya sata kuka duk daman al’ada ce hakan

 

Wannna dai mai kidan ya ballo ruwa domin abin da yayi ya cirewa amaaryar sha’awar nishadin bikin gaba daya

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button