Ad thirds part
Labaran Kannywood

Innanillahi ana zargin wani Tela da dinkawa rahama sadau kayan da suka janyo mata magana

Innanillahi ana zargin wani Tela da dinkawa rahama sadau kayan da suka janyo mata magana

Read Also

Wannan dai ba shine karo na farko ba a wajen wannan jarumar yin hakan ba wani bakon abu bane a wajneta inda duka wani abu da jama’a zasu fada akanta takan iya dauke idonta ko ajikita wannan jarumar nata shakka

Sai a wannan lukacin wasu ke ganin ai shikkenan an gano wanda yake yi mata dinki wanda mutane suka fadar bakaken maganganu akanta abin na jarumar na neman wuce gona da iri sai dai kawai addu’a

 

Kayan da jarumar tasa masu sauki ne akan wanda tasa a shekarun baya sai dai Mutane na ganin ai tayi nadama damme zata sake aikata irin wannan abin kunga kenan nadamarta bata karbu ba

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button