Ad thirds part
Labaran Kannywood

Tirkashi sai anyi zina da yan mata kafin a sakasu acikin shirin Film cewar wannan matashiyar budurwar

Tirkashi sai anyi zina da yan mata kafin a sakasu acikin shirin Film cewar wannan matashiyar budurwar

 

Read Also

Shin jama’a kuwa zasu yarda da abinda Wannan budurwar ta fada domin wannan ba shine abu na farko ba da yawa mutane suna zargin hakan harma akan samun wasa daga cikin yan mata masu fitowa su fadi hakan cewa suma anyi hakan dasu

Amma dai wannan maganar akwai rashin Dattako acikin bata da wata hujja indai ba itace hakan ya faru da ita ba ba hujja bace ta fito tana fadawa duniya inma kuma hakan ya faru ba duka aka taru aka zama daya ba

Allah dai ya kyauta amma ana jan hankalin manya kannywood dasuna saka ido aka kananun masu shirya finafinai saboda faruwar irin wannan abin

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button