Labaran Kannywood

Biki bidiri Auren jarumar kannywood Hadiza gabon da Umar m shareef abik saura kwanaki kadan

Biki bidiri Auren jarumar kannywood Hadiza gabon da Umar m shareef abik saura kadan

 

Wannan bikin jama’a sun matsu suga yadda za’a yi shi domin bikin zai kasance ba’a taba yin irin saba a duk masana’antar kannywood saboda kowa yasan jaruma Hadiza gabon da kuma mawaki Umar m shareef

Wasu na zargin kamar akwai wasa acikin shi yasa mutan wasu suka dauki abin babu mahimmanci kawai lokacine zai tabbatar da gaskiyar abinda wasu suke zargi mudai fatanmu shine muji alkhairi

 

Mawakin shine wanda ya fara bayyana soayyyar sa ga wannan jarumar abu kamar wasa sai gashi itama ta karba

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button