Ad thirds part
Labaran Kannywood

Tirkashi kalli video jarumar tiktok murja ibrahim kunya ta kamu da Soyayya

Tirkashi kalli video jarumar tiktok murja ibrahim kunya ta kamu da Soyayya

Da alama da gaske wannan jarumar take domin kowa yana ganin abin yasan babu wasa acikin al’amarin wannan jarumar shiyasa ake ganin babu wasa a wannan karan domin tunda ta fara aiki shikkenan duk wata shirita ta daina yi Allah yasa haka Amin

Read Also

 

Abinda jama’a masoyan ta dama wa’yannan ba masoyanta ba Yakamata suyi shine su tayata da addu’a Allah ya shirye yasa ta daina aikata abubuwan da suke sawa mutane suke zaginta

Murja ibrahim akunya yar tiktok yanzu tana shan suka daga wajen mutane amma bayyanar fara soayyya yasa da yawa mutane suka daina harma wasu suka dawo masoyanta

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button