Labaran Kannywood
Tofa kalli video abun daya faru da jaruma A’isha humaira Mutane suke ta magana akanta

Tofa abun daya faru da jaruma A’isha humaira Mutane suke ta magana akanta
Read Also
Allah sarki wannan jarumar yanzu kullum masoyanta kara karuwa suke domin yadda take da kirki kuma ba komai ne yasa take kirkira illa yadda ta dauki rayuwa babu ruwanta bata da abokin fada rayuwa take cikin aminci da kuma Salama
Kowacce jaruma acikin kannywood zata so ta zama kamar wannan jarumar saboda yadda mutane suka fadar ta babu ruwa bata shigar banza balle mutane suna zaginta ko kuma yi mata mummunar addu’a
Ani daya data tabayi mutane suke zaginta shine lokacin zabe wanda ta bayyana ra’ayinta wanda hakan kuma ya zama abin magana harma bata gari suke dinga zaginta harma da yunkurin cire mata kaya a wajen zabe abun kunya Allah ya shiryi mutane amin