Hausa kannywood
Adam a Zango ya bayyana ficewa daga kannywood

Adam a Zango ya bayyana ficewa daga kannywood bayan shafe shekaru a cikin kannywood
A wani sabon rahoto da muke samu da dumi dumin sa ya bayyana adam a zango ya fice daga kannywood
Wannnan lamarin na ficewar adam a zango daga kannywood ya bawa duniya mamaki korai da gaske
https://hausablogng.com/video-yadda-aka-bayyana-presdo-ya-kawo-lefen-fatima-ali-nuhu/
Idan har mukayi duba da rayuwar adam a zango bashida wata kafa ko kasuwa mai bashi kudi da daukaka a duniya kamar kannywood
Amma sai kashi ba zato ba tsammani adam a zango ya bayyana ficewa daga kannywood
http://Adam a Zango ya bayyana ficewa daga kannywood
Muna fatan hakan yazama mafi alkhairi a rayuwar ta adam a zango duniya da lahira