Hausa kannywood
Adam a Zango ya caccaki Raba gardama Na Shirin Labarina

Adam a Zango ya caccaki Raba gardama Na Shirin Labarina
An yiwa wata hira ta musamman da fitaccen jarumin kannywood adam a zango
https://hausablogng.com/hamisu-breaker-ya-girgiza-kasuwar-singa-a-jahar-kano/
Adam a Zango dai ya tattauna akan batutuwa masu yawa akan rayuwar sa da kuma kannywood
Haka zalika adam a zango yayi bayani akan gidan Badamasi da kuma sauran fina finan Hausa
A cikin wannan tattaunawa an bayyana yayi magana akan sabon jarumin kannywood raba gardama
http://Adam a Zango ya caccaki Raba gardama Na Shirin Labarina
Amma kuma adam a zango kowa yasan bai fiye saka baki akan wasu ba ko magana akan rigima