Hausa kannywood

Ahmad ali nuhu yana dafda auren yar Hafsat Idris _ cewar wata majiya

Ahmad ali nuhu yana dafda auren yar Hafsat Idris _ cewar wata majiya da muka samu a shafin YouTube

Wasu sun bayyana cewa ana shirye shiryen auren ya’yan manyan jaruman kannywood biyu

Wannan ba kowa bane face ya’yan Ali Nuhu da kuma abokiyar aikin sa hafsat Idris

https://hausablogng.com/hamisu-breaker-yakai-lefen-auren-sa-gidan-su-rakiya-musa/

Ahmad ali nuhu shine babban dan da Allah ya bawa sarkin kannywood Ali Nuhu

Kuma shine aka bayyana yana shirin auren wata kyakkyawar budurwa yar gidan hafsat Idris

Amma har zuwa yanzu bamu samu tabbacin gaskiyar wannan labari ba

http://Ahmad ali nuhu yana dafda auren yar Hafsat Idris _ cewar wata majiya

Muna fatan Allah ya zabi mana abinda yafi alkhairi duniya da lahira

 

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button