Hausa kannywood
Ahmad Musa Ya Bawa Fatima Ali Nuhu Kyautar……….

Ahmad Musa Ya Bawa Fatima Ali Nuhu Kyautar………. Lefe kamar yadda wasu suka bayyana
Wasu matasa sun bayyana wani sabon video a shafin YouTube inda suka bayyana cewa ankawo lefen Auren fatima Ali Nuhu
https://hausablogng.com/kalli-video-adam-a-zango-yana-wasa-tare-da-fati-washa/
Fatimah dai ta kasance ya daya mace dilo da Allah ya azurta Sarkin kannywood da ita
Haka zalika ganin bata shiga Film ba yasa wasu daga cikin mutane suke ganin akwai dalilin yin hakan
Muna fatan mu shine Allah ya nuna mana ranar Auren wannnan kyakkyawar budurwa yar Ali Nuhu
http://Ahmad Musa Ya Bawa Fatima Ali Nuhu Kyautar……….
Muna fatan zamuci gaba da biniyar mu a shafin mu mai albarka na hausablogng