Hausa kannywood
A’isha humaira tayi kaca kaca Da Masu Zafin Rarara

A’isha humaira tayi kaca kaca Da Masu Zafin Rarara akan sabuwar gasa da yasa saka
Munyi arba da wani sabon video mai dauke da fitacciyar jarumar Kannywood A’isha humaira
https://hausablogng.com/video-yadda-aka-bayyana-presdo-ya-kawo-lefen-fatima-ali-nuhu/
A’isha humaira tayi magana akan wasu daga cikin matasan arewacin Nigeriya masu zagin Dauda kahutu Rarara
Wannan dai ya biyo bayan da ya bayyana cewa zai saka sabuwar gasa mai dauke da kyau ta
Idan har baku manta ba A’isha humaira tana tare da Dauda kahutu Rarara a kowane lokaci
Haka zalika duk wata haraka a tare suke yin yinta babu dare babu rana
http://A’isha humaira tayi kaca kaca Da Masu Zafin Rarara
Muna fatan zakuji dadin kallon wannan sabon video da muka zo muku dashi