Hausa kannywood
Alhmdllh!! Kalli Video Yadda Aka Haifawa Hafsat Idris Jika a Kano

Alhmdllh!! Kalli Video Yadda Aka Haifawa Hafsat Idris Jika a Kano wanda mutane sukayi mamakin hakan
Ba kowane mutun bane a duniya allah yake bashi damar samun jika ba kafin yabar duniya
https://hausablogng.com/video-fatima-ali-nuhu-acikin-daki-yabar-baya-da-kura/
Haka zalika Hafsat Idris tana daga cikin manyan jaruman kannywood mata da suke da kyau
Wannan shine yasa dayawa suke ganin kamar hafsat Idris bata kai samun jika ba
Amma dai cikin yaddar Allah hafsat Idris tasamu kika kuma ta nuna jin dadin ta da wannan kokari da Allah ya bata
http://Alhmdllh!! Kalli Video Yadda Aka Haifawa Hafsat Idris Jika a Kano
A namu bangaren muna taya Hafsat Idris murna tare da yarta tada haifa mata jika
Muna fatan zakuci gaba da biniyar mu a kowane lokaci dan samun labarai daga kannywood