Hausa kannywood
Ali Nuhu!! Hamisu breaker!! Fatima Ali Nuhu!! Gaskiyar magana

Ali Nuhu!! Hamisu breaker!! Fatima Ali Nuhu!! Gaskiyar magana
Mutane da dama sun dade suna tunanin cewa mawakin Nijeriya hamisu breaker zai zama ango
Amma babban abin mamakin shine yadda ake hada cewa Hamisu breaker zai auri Fatima Ali Nuhu
https://hausablogng.com/an-yiwa-tsohuwar-matar-ado-gwanja-waka-mai-ban-tausaya/
Amma a zahiri Gaskiya babu wani abu daya hada su ko kadan
Amma a gefe guda kuma wasu suna tunanin cewa Fatimah Ali Nuhu itace zata zama matar sa
Muna fatan ko wanne daga cikin su Allah ya bashi abokin zama na arziki
http://Ali Nuhu!! Hamisu breaker!! Fatima Ali Nuhu!! Gaskiyar magana
Muna fatan zakuci gaba da biniyar mu a kowane lokaci a tashar mu mai albarka ta HausaBlogng